Yaren Chakosi

Chakosi
Anufo
Yanki Ghana, Togo, Benin, Ivory Coast
Ƙabila Chakosi people
'Yan asalin magana
Samfuri:Sigfig (2013)[1]
Official status
Recognised minority language in
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 cko
Glottolog anuf1239[2]


Chakosi, wanda kuma aka fi sani da sunan sa Anufo, yaren Tano ne na Tsakiyar da ake magana da shi a arewa maso gabashin ƙasar Ghana, arewacin Togo, sannan kuma arewa maso yammacin ƙasar Benin da kuma ƙasarIvory Coast kusan mutane 180,000.

  1. Samfuri:Ethnologue22
  2. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Anufo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search